Farawa 15:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Abram ya kawo waɗannan duka a gaban Allah, ya raba kowannensu a tsakiya, ya ajiye su gab da juna, amma bai tsaga tsuntsayen a tsaka ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Ya kawo masa waɗannan abu duka, ya yanyanka su ya tsattsaga su a tsaka, ya ajiye su gab da juna, amma bai tsaga tsuntsayen a tsaka ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |