Farawa 15:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Bayan wannan, maganar Ubangiji ta zo wa Abram cikin mafarki cewa, “Kada ka ji tsoro, Abram. Ni ne garkuwarka, kuma ladanka zai zama mai girma.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Bayan waɗannan al'amura, maganar Ubangiji ta zo ga Abram cikin wahayi cewa, “Abram, kada ka ji tsoro, ni ne garkuwarka, kana da lada mai yawa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |