Farawa 14:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Sa’an nan suka juya suka tafi En Mishfat (wato, Kadesh), suka cinye dukan ƙasar Amalekawa, da kuma Amoriyawa waɗanda suke zaune a Hazazon Tamar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Sai suka juya suka je Enmishfat, wato Kadesh, suka kuwa cinye ƙasar Amalekawa da kuma ta Amoriyawa waɗanda suka zauna cikin Hazazontamar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |