Farawa 13:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Zan sa zuriyarka tă yi yawa kamar ƙurar ƙasa, har in wani yana iya ƙidaya ƙurar, to, za a iya ƙidaya zuriyarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Zan mai da zuriyarka kamar turɓayar ƙasa, har in mutum ya iya ƙidaya turɓayar ƙasa, to, a iya ƙidaya zuriyarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |