Farawa 13:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Abram ya zauna a ƙasar Kan’ana, yayinda Lot ya zauna cikin biranen kwari, ya kafa tentunansa kusa da Sodom. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Abram ya zauna a ƙasar Kan'ana, Lutu kuwa ya zauna a biranen kwari, ya zakuɗar da alfarwarsa har zuwa Saduma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |