Farawa 12:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Saboda haka Abram ya tashi yadda Ubangiji ya faɗa masa; Lot ma ya tafi tare da shi. Abram yana da shekaru 75, sa’ad da ya tashi daga Haran. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Abram kuwa ya kama hanya bisa ga faɗar Ubangiji, Lutu kuma ya tafi tare da shi, Abram yana da shekara saba'in da biyar sa'ad da ya yi ƙaura daga Haran. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |