Farawa 12:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Ubangiji ya ce wa Abram, “Tashi ka bar ƙasarka, da mutanenka, da iyalin mahaifinka, ka tafi ƙasar da zan nuna maka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Ana nan sai Ubangiji ya ce wa Abram, “Ka fita daga ƙasarka, da danginka, da gidan mahaifinka zuwa ƙasar da zan nuna maka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |