20 Sa’ad da Reyu ya yi shekaru 32, sai ya haifi Serug.
20 Sa'ad da Reyu ya yi shekara talatin da biyu ya haifi Serug.
ɗan Serug, ɗan Reyu, ɗan Feleg, ɗan Eber, ɗan Sala,
Bayan ya haifi Reyu, Feleg ya yi shekara 209, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
Bayan ya haifi Serug, Reyu ya yi shekara 207, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
mutane 16,000, mutanen da aka ware wa Ubangiji kuwa 32 ne.
Suka fita da tsakar rana yayinda Ben-Hadad tare da sarakuna 32 masu goyon bayansa suke cikin tentunansu suna sha, suna buguwa.