12 Sa’ad da Arfakshad ya yi shekara 35, sai ya haifi Shela.
12 Sa'ad da Arfakshad yake da shekara talatin da biyar ya haifi Shela.
ɗan Kainan, ɗan Arfakshad, ɗan Shem, ɗan Nuhu, ɗan Lamek,
Arfakshad ne mahaifin Shela. Shela kuma shi ne mahaifin Eber.
Bayan ya haifi Arfakshad, Shem ya yi shekara 500, ya haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
Bayan ya haifi Shela kuwa, Arfakshad ya yi shekara 403, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
Arfakshad shi ne mahaifin Shela, Shela kuwa shi ne mahaifin Eber.