Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Farawa 10:21 - Sabon Rai Don Kowa 2020

21 Aka kuma haifa wa Shem, wan Yafet, ’ya’ya maza. Shem shi ne kakan ’ya’yan Eber duka.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

21 An kuma haifa wa Shem, wan Yafet, 'ya'ya, shi ne kakan 'ya'yan Eber duka.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Farawa 10:21
7 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Jiragen ruwa za su zo daga Kittim; za su murƙushe Asshur da Eber, amma su ma za a hallaka su.”


Waɗannan su ne ’ya’yan Ham maza bisa ga zuriyarsu da yarurrukansu, cikin ƙasashensu da kuma al’ummominsu.


’Ya’yan Shem maza su ne, Elam, Asshur, Arfakshad, Lud da Aram.


duk da haka, za a hallaka ku Keniyawa sa’ad da Asshur ya kame ku.”


Bayan Nuhu ya yi shekara 500, sai ya haifi Shem, Ham da Yafet.


’Ya’yan Shem maza su ne, Elam, Asshur, Arfakshad, Lud da Aram. ’Ya’yan Aram maza su ne, Uz, Hul, Geter da Meshek.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ