Ezra 8:30 - Sabon Rai Don Kowa 202030 Sa’an nan sai firistoci, da Lawiyawa suka karɓi azurfa da zinariya da kuma tsarkakan kwanonin da aka auna don a kai haikalin Allahnmu a Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki30 Sai firistoci da Lawiyawa suka ɗauki azurfa, da zinariya, da kwanoni waɗanda aka auna, zuwa Urushalima, zuwa Haikalin Allahnmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |