Ezra 8:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Na auna musu talenti 650 na azurfa, talenti ɗari na kwanonin azurfa, talenti 100 na zinariya, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26-27 Ga abin da na auna na ba su talanti ɗari shida da hamsin na azurfa kayan azurfa na talanti ɗari kayan zinariya na talanti ɗari kwanonin zinariya guda ashirin na darik dubu (1,000) kwanoni guda biyu na tatacciyar tagulla, darajarsu daidai da kwanon zinariya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |