Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ezra 8:2 - Sabon Rai Don Kowa 2020

2 Daga zuriyar Finehas, Gershom ne shugaba; daga zuriyar Itamar, Daniyel ne shugaba; daga zuriyar Dawuda, Hattush

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

2-14 Gershom shi ne shugaban iyalin Finehas, Daniyel shi ne na iyalin Itamar, Hattush ɗan Shekaniya, shi ne na iyalin Dawuda. Zakariya shi ne na iyalin Farosh, ya zo da iyalinsa mutum ɗari da hamsin. Eliyehoyenai ɗan Zarahiya, shi ne na iyalin Fahat-mowab, tare da shi kuma akwai mutum ɗari biyu. Shekaniya ɗan Yahaziyel, shi ne na iyalin Zattu, tare da shi akwai mutum ɗari uku. Ebed ɗan Jonatan, shi ne na iyalin Adin, tare da shi akwai mutum hamsin. Yeshaya ɗan Ataliya, shi ne na iyalin Elam, yana tare da mutum saba'in. Zabadiya ɗan Maikel, shi ne na iyalin Shefatiya, yana tare da mutum tamanin. Obadiya ɗan Yehiyel, shi ne na iyalin Yowab, yana tare da mutum ɗari biyu da goma sha takwas. Shelomit ɗan Yosifiya, shi ne na iyalin Bani, yana tare da mutum ɗari da sittin. Zakariya ɗan Bebai, shi ne na iyalin Bebai, yana tare da mutum ashirin da takwas. Yohenan ɗan Hakkatan, shi ne na iyalin Azgad, yana tare da mutum ɗari da goma. Elifelet, da Yehiyel, da Shemaiya, su ne na iyalin Adonikam (su ne suka zo daga baya), suna tare da mutum sittin. Utai da Zabbud, su ne na iyalin Bigwai, suna tare da mutum saba'in.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ezra 8:2
6 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Zuriyar Shekaniya su ne, Shemahiya da ’ya’yansa maza. Hattush, Igal, Bariya, Neyariya da Shafat, su shida ne duka.


Waɗannan su ne ’ya’yan Dawuda maza da aka haifa masa a Hebron. Ɗan farinsa shi ne Amnon ɗan Ahinowam mutuniyar Yezireyel; na biyun, Daniyel ɗan Abigiyel mutuniyar Karmel;


Waɗannan su ne shugabannin iyalai, da kuma waɗanda suka dawo tare da ni daga Babilon a zamanin mulkin Sarki Artazerzes.


Na kuma tattara su a bakin rafi wanda yake gangarawa zuwa Ahawa, muka kafa sansani a can kwana uku. Da na bincika cikin mutane da firistoci, sai na tarar babu Lawiyawa.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ