Ezra 8:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Waɗannan su ne shugabannin iyalai, da kuma waɗanda suka dawo tare da ni daga Babilon a zamanin mulkin Sarki Artazerzes. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Waɗannan su ne shugabannin gidajen kakanninsu. Wannan kuwa shi ne lissafin asalin waɗanda suka komo tare da ni daga Babila a zamanin sarautar sarki Artashate. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |