Ezra 7:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 ɗan Abishuwa, ɗan Finehas, ɗan Eleyazar, ɗan Haruna babban firist. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 da Abishuwa da Finehas, da Ele'azara, da Haruna babban firist. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
“Amariya, babban firist, shi ne zai shugabance ku a kan dukan al’amuran da suke na wajen Ubangiji, Zebadiya ɗan Ishmayel kuwa, shugabanku a kan dukan al’amuran da suka shafi sarki, Lawiyawa kuma za su zama a matsayin manya a gabanku. Ku yi abubuwa da ƙarfin hali, bari kuma Ubangiji yă kasance tare da masu yin gaskiya.”
Sa’an nan Musa ya ce wa Haruna da Eleyazar da Itamar ’ya’yansa maza, “Kada ku bar gashin kanku barkatai, kada kuma ku yage tufafinku, don kada ku mutu. Yin haka zai jawo fushin Ubangiji a kan dukan jama’a. Amma dangoginku, wato, dukan Isra’ilawa, suna iya kuka saboda waɗanda Ubangiji ya hallaka da wuta.