Ezra 7:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Yanzu ina ba da umarni cewa duk wani mutumin Isra’ilan da yake cikin mulkina, haɗe da firistoci, da Lawiyawa, da suke so su tafi tare da kai zuwa Urushalima za su iya tafiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 “Yanzu na yi doka, cewa kowane mutum daga cikin mutanen Isra'ila, da firistocinsu, da Lawiyawansu da suke cikin mulkina wanda yake so ya koma Urushalima, sai ya tafi tare da kai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |