Ezra 6:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Sai mutanen Isra’ila, firistoci, Lawiyawa da kuma sauran waɗanda suka dawo daga bauta suka yi bikin keɓe gidan Allah, cike da farin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Sai mutanen Isra'ila, da firistoci, da Lawiyawa, da sauran waɗanda suka komo daga bauta, suka yi bikin keɓe Haikalin Allah da murna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |