Ezra 6:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Na kuma yi umarni cewa duk wanda ya karya wannan doka sai a fitar da itace daga cikin gidansa, a fiƙe kan itacen, a tsire mutumin, sa’an nan a mai da gidansa juji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Na kuma umarta, cewa duk wanda ya karya wannan doka, sai a fitar da itace daga cikin gidansa, a fiƙe kan itacen, a tsire mutumin, sa'an nan a mai da gidansa juji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |