Ezra 4:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Sai mutanen da suke zama a wurin suka fara yin ƙoƙari su sa mutanen Yahuda su karaya, suka sa su ji tsoron ci gaba da ginin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Sai mutanen ƙasar suka shiga karya zuciyar jama'ar Yahuza, su kuwa suka ji tsoron yin gini. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |