Ezra 4:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Na ba da umarni aka kuma yi bincike, aka tarar cewa wannan birni ya daɗe yana yi wa sarakuna tawaye, an yi tashin hankali a birnin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Na ba da umarni, aka bincika, aka kuwa tarar, cewa wannan birni ya tayar wa sarakuna a dā, an yi tawaye da hargitsi cikinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |