Ezra 3:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Duk da tsoron da suke ji na mutanen da suke kewaye da su, sun gina bagaden a wurinsa, suka kuma miƙa hadaya ta ƙonawa a kan bagaden ga Ubangiji safe da yamma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Suka ta da bagaden a wurinsa domin suna jin tsoron mutanen ƙasar. Suka miƙa wa Ubangiji hadayu na ƙonawa safe da yamma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |