Ezra 10:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Sai Ezra firist ya miƙe tsaye ya yi musu magana ya ce, “Kun yi rashin aminci; kun aure mata baƙi, ta haka kuka ƙara kan zunubin Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Ezra firist kuwa ya miƙe tsaye ya ce wa jama'a, “Kun yi rashin aminci, kun auri mata baƙi, ta haka kuka ƙara zunubin Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |