Ezra 1:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Dukan maƙwabtansu kuwa suka taimake su da gudummawa na kayan azurfa da na zinariya, da kaya, da dabbobi, da kuma kyautai masu daraja bisa bayarwar yardar rai da suka yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Dukan waɗanda suke kewaye da su, suka taimake su da azurfa, da zinariya, da kayayyaki, da dabbobi, da abubuwa masu daraja, da kyautai na yardar rai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |