Ezekiyel 7:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Ba zan dube ki da tausayi; ko in ƙyale ki ba. Tabbatacce zan sāka miki saboda halinki da kuma ayyukanki masu banƙyama a cikinki. Sa’an nan za ki san cewa ni ne Ubangiji.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Ba zan yafe miki ba, ba kuwa zan ji tausayinki ba, amma zan hukunta ki saboda ayyukanki sa'ad da kike tsakiyar aikata ƙazantarki. Sa'an nan za ki sani ni ne Ubangiji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |