Ezekiyel 41:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Kaurin bangon waje na ɗakunan da suke gefe kamu biyar ne. Faɗin filin da yake tsakanin ɗakunan da suke gefen haikalin အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9-10 Kaurin katangar waje ta ɗakunan kamu biyar ne. Faɗin filin da yake tsakanin ɗakunan waje da na Haikali kamu ashirin ne kewaye da Haikalin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |