Ezekiyel 41:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Na ga cewa haikalin yana da ɗagaggen tushe kewaye da shi, wanda ya zama harsashin ɗakunan da suke gefe. Tsawonsa kara guda ne mai tsawon kamu shida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Na ga harsashi mai faɗi kewaye da Haikalin. Tsawon harsashin gini na ɗakunan karan awo mai tsawon kamu shida ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |