Ezekiyel 3:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Sai ya ce mini, “Ɗan mutum, ka ci wannan littafin da nake ba ka, ka kuma cika cikinka da shi.” Sai na ci shi, ya kuma yi zaki kamar zuma a bakina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Ya kuma ce mini, “Ɗan mutum, ka ci littafin nan da na ba ka, ka cika tumbinka da shi.” Sai na ci littafin, na ji shi a bakina da zaƙi kamar zuma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |