Ezekiyel 3:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Ya kuma ce mini, “Ɗan mutum, ka ci abin da yake a gabanka, ka ci wannan littafi; sa’an nan ka tafi ka yi magana wa gidan Isra’ila.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Sai ya ce mini, “Ɗan mutum ka ci abin da aka ba ka. Ka ci wannan littafi, sa'an nan ka tafi ka yi wa mutanen Isra'ila magana.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |