Ezekiyel 26:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 saboda haka ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa ina gāba da ke, ya Taya, zan kuwa kawo al’ummai masu yawa su yi gāba da ke, kamar yadda teku takan kawo raƙuman ruwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 domin haka ni, Ubangiji Allah na ce, ‘Ina gāba da ke, ke Taya, zan kawo al'ummai da yawa su yi gāba da ke, kamar yadda teku takan kawo raƙuman ruwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |