Ezekiyel 2:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Mutanen da nake aikan ka masu ƙin ji ne da kuma taurinkai. Ka faɗa musu cewa, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka ya faɗa.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Su mutane ne marasa kunya, masu taurinkai. Ga shi kuwa, na aike ka gare su, ka ce musu, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Runduna ya faɗa.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |