Ezekiyel 11:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Ubangiji ya ce mini, “Ɗan mutum, waɗannan su ne mutanen da suke ƙulla mugunta suna kuma ba da muguwa shawara a cikin wannan birni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Sai ya ce mini, “Ɗan mutum, waɗannan su ne mutanen da suke ƙulla mugunta, waɗanda suke ba da muguwar shawara a cikin birnin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |