Ezekiyel 10:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Na duba, sai na ga kusa da kerubobin akwai da’irori huɗu, kowanne kusa da kerub guda; da’irorin suna ƙyalli kamar wani dutse mai daraja. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Da na duba, sai na ga ƙafa guda huɗu kusa da kerubobin. Kowane kerub yana da ƙafa ɗaya kusa da shi. Ƙafafun suna ƙyalli kamar wani dutse mai daraja. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |