Ezekiyel 1:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 maganar Ubangiji ta zo wa Ezekiyel firist, ɗan Buzi, kusa da Kogin Kebar a ƙasar Babiloniyawa. A can hannun Ubangiji yana a kansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Ubangiji ya yi magana da Ezekiyel, firist, ɗan Buzi, a ƙasar Kaldiyawa, kusa da kogin Kebar. Ikon Ubangiji yana bisa kansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |