Esta 8:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Sai sarki ya miƙa wa Esta sandan sarauta na zinariya, ta kuwa tashi ta tsaya a gabansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Sai sarki ya miƙo wa Esta sandan sarauta na zinariya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
“Dukan hafsoshin sarki da mutanen lardunan sarki sun san cewa duk wanda ya tafi wurin sarki a shirayi na ciki, mace ko namiji, ba tare da an kira shi ba, doka ɗaya ce take kan mutum, wato, kisa. Abu guda kawai da ya sha bamban shi ne sai wanda sarki ya miƙa wa sandan sarauta na zinariya don yă rayu. Kwana talatin ke nan ba a kira ni in tafi wurin sarki ba.”