Esta 6:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 A daren nan, sarki bai iya barci ba, saboda haka ya ba da umarni a kawo, a kuma karanta masa littafin tarihi na shekara-shekara, da rubutaccen labarin mulkinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 A wannan dare kuwa sarki ya kasa yin barci, sai ya umarta a kawo littafin da aka rubuta al'amuran da suke faruwa don tunawa. Aka kuwa kawo, aka karanta wa sarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |