Esta 4:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Mordekai ya faɗa masa duk abin da ya faru da shi, haɗe da yawan kuɗin da Haman ya yi alkawari zai zuba a ma’ajin fada don a hallaka Yahudawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Sai Mordekai ya faɗa masa dukan abin da ya faru da shi, da yawan ƙudin da Haman ya ce zai biya a sa a baitulmalin sarki don a hallaka Yahudawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |