Esta 4:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Sa’an nan Esta ta umarce Hatak yă ce wa Mordekai, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Esta kuma ta yi magana da Hatak sa'an nan ta aike shi da saƙo a wurin Mordekai cewa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
“Dukan hafsoshin sarki da mutanen lardunan sarki sun san cewa duk wanda ya tafi wurin sarki a shirayi na ciki, mace ko namiji, ba tare da an kira shi ba, doka ɗaya ce take kan mutum, wato, kisa. Abu guda kawai da ya sha bamban shi ne sai wanda sarki ya miƙa wa sandan sarauta na zinariya don yă rayu. Kwana talatin ke nan ba a kira ni in tafi wurin sarki ba.”