Esta 2:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 Amma Esta ta ɓoye asalin iyalinta da na al’ummarta yadda Mordekai ya ce ta yi, gama ta ci gaba da bin umarnan Mordekai yadda take yi sa’ad da yake renonta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 Har yanzu dai Esta ba ta bayyana asalin danginta da mutanenta ba, kamar yadda Mordekai ya umarce ta, gama Esta tana yi wa Mordekai biyayya kamar ta yi tun lokacin da yake renonta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |