Esta 10:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Sarki Zerzes ya sa a biya haraji a ko’ina a cikin daular, har zuwa ƙasashe masu nesa na bakin teku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Sarki Ahasurus ya fasa haraji a ƙasar tudu da ta bakin teku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Nan da nan aka kira magatakardun fada, a ranar ashirin da uku ga watan uku, wato, watan Siban. Suka rubuta dukan umarnan Mordekai ga Yahudawa, da kuma ga shugabanni, da gwamnoni, da hakiman larduna 127 tun daga Indiya har zuwa Kush. Aka rubuta waɗannan umarnan a rubutun kowane lardi, da kuma cikin harshen kowane mutane. Aka kuma rubuta ga Yahudawa a rubutunsu da harshensu.