Daniyel 9:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 yayinda nake cikin addu’a, sai Jibra’ilu, mutumin nan da na gani a wahayin da ya wuce, ya zo wurina gaggauce wajen lokacin yin hadaya ta yamma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 Sa'ad da nake yin addu'a, sai mutumin nan Jibra'ilu, wanda na gani a wahayin da ya wuce, ya zo wurina a gaggauce wajen lokacin yin hadaya ta maraice. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |