Daniyel 6:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 Allahna ya aiko da mala’ikansa, ya kuwa rufe bakunan zakoki. Ba su yi mini rauni ba, gama an same ni marar laifi ne a gabansa. Ban kuwa taɓa yin wani abu marar kyau a gabanka ba, ya sarki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 Allahna ya aiko mala'ikansa ya rufe bakunan zakoki, ba su iya yi mini lahani ba, domin ban yi wa Allah laifi ba, ban kuma yi maka ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |