Daniyel 2:30 - Sabon Rai Don Kowa 202030 Amma ba a bayyana mini wannan asiri saboda ina da wata hikima fiye da sauran mutane ba, sai dai domin a sanar wa sarki da fassarar, ka kuma san tunanin da ya shiga zuciyarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki30 Amma ba a bayyana mini wannan asiri saboda ina da wata hikima fiye da sauran mutane ba, sai dai domin a sanar wa sarki da fassarar, ka kuma san tunanin da ya shiga zuciyarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |