Daniyel 12:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Ɗayansu ya ce wa mutumin da yake sanye da tufafin lilin, wanda yake a saman ruwan kogin, “Har yaushe waɗannan abubuwan banmamakin za su cika?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Dayansu ya ce wa mutumin da yake sāye da rigar lilin, wanda yake tsaye a gaɓar kogin, “Sai yaushe waɗannan abubuwan banmamaki za su ƙare?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |