Daniyel 11:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 “Magājinsa zai aiki mai karɓar haraji don darajar masarautarsa. Amma ba da daɗewa ba za a hallaka shi, duk da haka ba da fushi ko cikin yaƙi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 “Wani sarki zai ɗauki matsayinsa, zai aiki mai karɓar haraji cikin daularsa, amma ba da daɗewa ba za a kashe shi, ba cikin hargitsin yaƙi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |