Daniyel 11:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Sa’an nan zai mai da hankalinsa zuwa ƙasashe a bakin kogi, zai kuma kama da yawansu, amma wani komanda zai kawo ƙarshen faɗin ransa, zai kuma sa faɗin ransa yă koma masa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Daga nan zai yunƙura zuwa ƙasashen gaɓar teku, ya ci da yawa daga cikinsu, amma wani jarumi zai kawo ƙarshen fāɗin ransa. Zai sa fāɗin ransa ya koma masa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |