Daniyel 1:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 A Shekara ta uku ta mulki Yehohiyakim sarkin Yahuda, Nebukadnezzar sarkin Babilon ya zo Urushalima ya kuma yi mata ƙawanya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 A shekara ta uku ta mulkin Yehoyakim, Sarkin Yahuza, sai Nebukadnezzar, Sarkin Babila, ya zo Urushalima ya kewaye ta da yaƙi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |