Ayyukan Manzanni 9:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 Duk da haka Shawulu ya yi ta ƙara ƙarfi, ya kuma rikitar da Yahudawan da suke zaune a Damaskus, ta wurin tabbatar musu cewa, Yesu shi ne Kiristi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 Sai Shawulu ya ƙara ƙarfafa, yana ta dama hankalin Yahudawan da suke zaune a Dimashƙu, yana tabbatarwa, cewa Yesu shi ne Almasihu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |