Ayyukan Manzanni 8:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 To, akwai wani mutum mai suna Siman wanda ya kwana biyu yana yin sihiri a birnin har ya ba wa duk mutanen Samariya mamaki. Ya kuma yi taƙama cewa shi wani mai girma ne, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Akwai wani mutum kuwa, mai suna Saminu, wanda dā yake sihiri a birnin, har yana ba Samariyawa mamaki, yana cewa shi wani muhimmi ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |