Ayyukan Manzanni 8:30 - Sabon Rai Don Kowa 202030 Sai Filibus ya ruga zuwa wajen keken yaƙin ya kuma ji mutumin yana karatun littafin annabin Ishaya. Filibus ya yi tambaya ya ce, “Ka fahimci abin da kake karantawa?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki30 Sai Filibus ya yi gudu zuwa wurinsa, ya ji shi yana karatun littafin Annabi Ishaya. Ya ce, “Kana kuwa fahimtar abin da kake karantawa?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |