Ayyukan Manzanni 8:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 Sa’ad da suka yi shaidar suka kuma yi shelar maganar Ubangiji, sai Bitrus da Yohanna suka koma Urushalima, suna wa’azin bishara a ƙauyukan Samariya masu yawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki25 To, bayan manzannin sun tabbatar da Maganar Ubangiji, sun faɗe ta, suka koma Urushalima, suna yin bishara a ƙauyukan Samariyawa da yawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |